Asky
Appearance
| KP - SKK | |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Togo |
| Mulki | |
| Hedkwata | Lomé |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2008 |
|
| |


Asky kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Lomé, a ƙasar Togo. An kafa kamfanin a shekarar 2007. Yana da jiragen sama takwas, daga kamfanonin Boeing da Bombardier.