Lomé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Lomé
Imagelomé20.jpg
babban birni
bangare naMaritime Gyara
demonymLoméen, Loméenne, Lomeano Gyara
ƙasaTogo Gyara
babban birninTogo, French Togoland Gyara
located in the administrative territorial entityMaritime Gyara
located in or next to body of waterGulf of Guinea Gyara
coordinate location6°7′55″N 1°13′22″E Gyara
located in time zoneUTC±00:00 Gyara
twinned administrative bodyDuisburg, Taipei, Shenzhen Gyara
Dewey Decimal Classification Gyara
Lomé.

Lomé birni ne, da ke a ƙasar Togo. Shi ne babban birnin ƙasar Togo. Lomé ya na da yawan jama'a 1,477,660, bisa ga jimillar 2010. An gina birnin Lomé a karni na sha takwas bayan haihuwar Annabi Issa.