Asolo Duomo
Appearance
| Asolo Duomo | |
|---|---|
|
| |
| Wuri | |
| Ƙasa | Italiya |
| Yankunan Italiya | Veneto (en) |
| Province of Italy (en) | Province of Treviso (en) |
| Commune of Italy (en) | Asolo (en) |
| Coordinates | 45°48′N 11°55′E / 45.8°N 11.91°E |
![]() | |
| History and use | |
| Opening | 1889 |
| Suna saboda |
Assumption of Mary (en) |
| Addini | Katolika |
| Diocese (en) |
Roman Catholic Diocese of Treviso (en) |
| Suna |
Assumption of Mary (en) |
| Karatun gine-gine | |
| Style (en) | Ginin zamani na kwaikwayon tsohuwar daular Girka da Roma |
|
| |

Asolo Duomo[1] (duomo di Asolo), ya kasan ce shine babban coci a cikin garin Asolo na ƙasar Italiya. Cikakken takensa shine Provostorial and Collegiate Church of St Mary of the Assumption ( chiesa prepositurale e collegiata di Santa Maria Assunta ). Yana da wani provostorial Ikklesiya coci da kuma wurin zama na wani vicariate na diocese na Treviso . An ba ta matsayi na kwaleji a cikin 1959, lokacin da aka ba ta ikon kirkirar kundin kansi da girmamawa wanda wani shugabanta ke jagoranta, wanda shi ma firist din Ikklesiya ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
