Assahifa Al Ousbouia
Appearance
Assahifa Al Ousbouia | |
---|---|
periodical (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1998 |
Laƙabi | Assahifa Al Ousbouia |
Assahifa Al Ousbouia (Turanci: Takardar Mako ) [1] jaridar ce ta harshen Larabci, wacce ake bugawa a duk mako-mako, a cikin ƙasar Maroko.
Tarihi da bayanin martaba
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Assahifa Al Ousbouia a shekara ta 1998.[2] 'Yar'uwar Le Journal Hebdomadaire ce, mujallun labarai na mako-mako da har yanzu ake wallafawa. [3] Aboubakr Jamai ne ya kafa su a ƙarshen shekarun 1990s a ƙarƙashin sunayen Le Journal da Assahifa, bi da bi. [3]
A shekara ta 2000, gwamnatin ƙasar Morocco ta rufe dukkan jaridun guda biyu.[3] Daga baya an basu damar cigaba da ayyukan suka karkashin sunayensu na da. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "CILE organizes a seminar on "Media and Ethics"". CILE. 31 October 2013. Archived from the original (Press Release) on 3 February 2014. Retrieved 24 January 2014.
- ↑ "Aboubakr Jamaï". Yale University. 2008. Retrieved 2 February 2012.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 "Awards 2003". Committee to Protect Journalists. Retrieved 24 January 2014.