Aurèle Amenda
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
Biel/Bienne (en) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Switzerland | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.94 m | ||||||||||||||||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Aurèle Florian Amenda (an haife shi 31 ga Yuli 2003) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda a halin yanzu yake wasa a matsayin mai tsaron gida ga ƙungiyar BSC Young Boys ta Switzerland.