Auren dole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auren dole
type of marriage (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Aure da offense against personal freedom (en) Fassara
Babban tsarin rubutu Strafgesetzbuch (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara coercion (en) Fassara

Auren dole ko Auren Tilas, dai wata tsohuwar al'ada ce da akan, aurawa budurwa wanda bata so duk da wani lokacin suma mazan akan masu auren dole ta hanyar aura masu matan da basu so, to amman hakan sau, da yawa yafi faruwa ga mata.

Matsalolin Auren dole[gyara sashe | gyara masomin]

Auren dole dai na haifar da matsaloli da dama a cikin rayuwar ma'aurata inda wani lokacin har akan samu rasa rayuka a tsakanin ma'auratan

Abinda ke kawo Auren dole[gyara sashe | gyara masomin]

Cikin abubuwan da ke kawo auren dole akwai 1. Ƙwadayi 2. Talauci 3. San abun duniya Da dai sauran su[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.amsoshi.com/2020/05/auren-dole.html?m=1