Auren mut'ah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Auren mut'ah
interpersonal relationship
subclass ofAure Gyara
native labelنكاح المتعة Gyara

Auren mut'ah ko a larabci تكاح المتعة (Nikah al-mut'ah, Auren jin dadi), aure ne da ake kullawa na zuwa wani kayyadadden lokaci da yan shi'a keyi. Auren na mut'ah yana kasancewa cikin yarjejeniya a rubuce ko baka da baka.