Awara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
ɗanyen awara wanda ba'a soya ba

Awara dai nau'in abinci ce da ake soya ta, awara ana mata laƙabi da ƙanin nama domin masana na cewa idan baki da kudin cin nama to ka ci awara. Awara dai anayin ta ne da waken suya, inda ake niƙa waken a tace ƙullun waken a dafa kana a yanka a soya. [1]

soyayyar awara a pulet

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://afrifoodnetwork.com/recipes/awara-soyabean-curds/