Awut Deng Acuil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Awut Deng Acuil
Awut Deng Acuil.png
foreign minister (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Sudan ta Kudu, 1962 (59/60 shekaru)
ƙasa Sudan ta Kudu
Karatu
Makaranta The Catholic University of Eastern Africa (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Sudan People's Liberation Movement (en) Fassara

Awut Deng Acuil yar siyasan Sudan ce ta Kudu. Ta kasance Ministar Harkokin Waje da Hadin Kan Kasa da Kasa daga Agusta 2019 har zuwa Maris 2020.

An haifi Awut Deng 'yar Deng Achuil. Kabilar mahaifinta sun zauna a kan iyakar Nuer - Dinka .

Ilimi[gyara sashe | Gyara masomin]

Awut tana da digiri a kimiyyar siyasa daga Jami'ar Katolika ta Gabashin Afirka .[ana buƙatar hujja]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]