Ayman Ashraf
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Matarieh (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 175 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Addini | Musulunci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||


Ayman Ashraf Elsayed Elsembeskany (an haifeshi ranar 9 ga watan Afrilu, 1991) ya kasance dan wasan kwallon kafa ne na kasar Masar wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya na tsakiya ko na baya na hagu ko kuma mai tsaron baya a kungiyar Al Ahly ta kasar Masar da ke buga gasar firimiya ta Masar da kuma tawagar kasar Masar.[1]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin watan Mayu 2018, an ba shi suna a cikin tawagar farko ta Masar don gasar cin kofin duniya ta FIFA na 2018 a Rasha.[2]Ya ci kwallonsa ta farko a duniya a ranar 25 ga Mayu 2018 da Kuwait wanda ya tashi 1-1. An kuma sanya sunan shi a cikin tawagar farko ta Masar don gasar cin kofin Afrika ta 2021.
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 16 ga Satumba 2016, ya rasa mahaifiyarsa da 'yar uwarsa a wani mummunan hatsarin mota a Alexandria.[3]