Jump to content

Azhari Mohamed Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azhari Mohamed Ali
Rayuwa
Haihuwa El Matamma (en) Fassara, 19 Nuwamba, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Sudan
Sana'a
Sana'a maiwaƙe

Azhari Mohamed Ali (Larabci: أزهري محمد علي; an haife shi 19 Nuwamba 1954), mawaƙin Sudan ne kuma ɗan gwagwarmaya.[1]

An haifi Ali a ranar 19 ga Nuwamba 1954 a ƙauyen Al-Makniyah, El Matamma [ar], Jihar Kogin Nilu.[2] Ya rasa iyayensa tun yana dan shekara hudu kacal, kuma ya fara rayuwarsa a matsayin ma'aikaci a masana'antar saka a cikin Al-Hasaheisa [ar]; sannan suka yi wata ƙungiya tare da Mustafa Sayed Ahmed da Wad Al-Maqboul.[3] [4]

abkuwar abubuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ali ya yi rubuce-rubuce masu yawa game da juyin juya hali da zanga-zanga[5]Alaa Salah ya karanta layi daga cikin waƙarsa, “harsashi ba ya kashewa. Abin da ke kashewa shi ne shiru na mutane”,[6]wanda ya kasance sanannen taken da masu zanga-zangar suka rera a lokacin zanga-zangar Sudan ta 2018-2019 da kuma a farkon zanga-zangar Sudan ta 2011-2013.[7] A lokacin zanga-zangar Sudan a 2021, 'yan sanda sun yi wa Ali raunuka a jiki.[8]A cewar Ali, ‘yan sanda sun shake shi da wata tuta da yake dauke da shi, suka yi masa duka da hannuwa da sanduna, suka yayyage tufafinsa a lokacin da suke ta kururuwar munanan kalamai da batsa[9]

Dan Ali, Zaryab, ya mutu a ranar 10 ga Yuli 2021 a Paris daga cutar kansa.[10]

Ɗan’uwan Ali ya rasu bayan shekara ɗaya a watan Satumba 2022[11]
  1. علي - الحلقة 27 (in Arabic), retrieved 2023-06-25
  2. أزهري محمد علي ريحانة الشعر الحديث". سودارس. Retrieved 2023-06-25.
  3. , Sara (2021-05-08). "أزهري محمد علي: مصطفى سيد أحمد تركنا أمام لوحة عصية الرموز لم نستطع فك طلاسمها حتى الآن!!". صحيفة الصيحة (in Arabic). Retrieved 2023-06-25
  4. أزهري محمد علي ريحانة الشعر الحديث". سودارس. Retrieved 2023-06-25.
  5. محمد علي - عار القيادة العامة". الأنطولوجيا (in Arabic). 2022-01-03. Retrieved 2023-06-25.
  6. Online History Television (2019-04-19), 'Woman in white' Alaa Salah seeks removal of entire Sudan regime, archived from the original on 20 May 2023, retrieved 2023-05-20
  7. Salih, Zeinab Mohammed (10 April 2019). "'I was raised to love our home': Sudan's singing protester speaks out". The Guardian. ISSN 0261-3077. Archived from the original on 9 May 2019. Retrieved 11 April 2019
  8. "الاعتداء على الشاعر "أزهري محمد علي" وخنقه بالعلم الذي كان يحمله - النيلين" (in Arabic). 2021-12-19. Retrieved 2023-06-25
  9. "الاعتداء على الشاعر "أزهري محمد علي" وخنقه بالعلم الذي كان يحمله - النيلين" (in Arabic). 2021-12-19. Retrieved 2023-06-25
  10. "مبدعون سودانيون يواسون الشاعر أزهري محمد علي في وفاة نجله". صحيفة التغيير السودانية , اخبار السودان (in Arabic). 2021-07-11. Retrieved 2023-06-25
  11. لال :يشاطر الشاعر أزهري محمد علي الأحزان". المصدر برس (in Arabic). 2022-09-27. Retrieved 2023-