Azul Almazán

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azul Almazán
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Mexico
Shekarun haihuwa 24 Oktoba 1981
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Azul Lizeth Almazán López (an haife ta a ranar 24 ga watan Oktoban 1981) ƴar ƙasar Mexico ne. Ta fafata a wasanni uku a gasar Olympics ta bazarar 2000.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Azul Almazán". Olympedia. Retrieved 25 May 2020.
  2. "Sídney 2000". COM.org.mx. Comité Olímpico Mexicano. Retrieved 2 October 2021. AZUL LIZETH ALMAZAN LOPEZ

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]