Babayo Akuyam
Appearance
Babayo Akuyam ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu haka ya zama ɗan majalisar dokokin jihar Bauchi mai wakiltar mazaɓar Hardawa. Ya taɓa rike muƙamin kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bakam, Armstrong (2023-11-29). "JUST IN: Bauchi Assembly gets new Speaker, Deputy". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Olafusi, Ebunoluwa (2024-03-07). "Bauchi speaker, deputy resign as assembly re-elects sacked predecessor". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Owolabi, Timi (2023-12-05). "Rerun: 'I'll step down if ex-Speaker returns' - New Bauchi Speaker". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.