Babban taron jama'ar Kamaru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babban taron jama'ar Kamaru
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Tarihi
Ƙirƙira 1960

Babban taron jama'ar Kamaru (CPNC)jam'iyyar siyasa ce a Kamarun Burtaniya.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An kafa CPNC a watan Mayun 1960 ta hanyar haɗewar jam'iyyar Kamerun National Congress da Kamerun People's Party,[1] wadda suka fafata a zaɓen 1959 tare.

Zaben 1961 ya nuna jam’iyyar ta samu kashi 26.8% na kuri’un da aka kada,inda ta samu kujeru 10,kasa da biyu da jam’iyyun biyu suka samu a shekarar 1959.

A zaben farko da aka gudanar a kasar Kamaru dunkule a shekarar 1964,jam'iyyar ta tsaya takara a gabashin Kamaru.Duk da cewa ta samu kashi 24% na kuri'un da aka kada, amma ta kasa samun kujera.[2]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mark Dike DeLancey, Rebecca Neh Mbuh & Mark W DeLancey (2010) Historical Dictionary of the Republic of Cameroon, Scarecrow Press, p91
  2. Elections in Cameroon African Elections Database