Jump to content

Babute

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babute
Kayan haɗi apricot (en) Fassara, ground beef (en) Fassara da curry powder (en) Fassara
Tarihi
Asali Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango

Babute Abinci ne na yankin nahiyar Afirka, yadda ya kamata wani nau'i ne naman (meatloaf), wanda ya samo asali ne daga yankin Babute na Kongo wanda ke ɗauke da naman sa, curry foda da apricots.[1]

  • Jerin dishes na Afirka

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. https://recipeland.com/recipe/v/babute-3780