Bakkar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bakkar
Asali
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Harshe Larabci
Direction and screenplay
Darekta Mona Abu El-Nasr (en) Fassara

Bakkar (Larabci: بكار‎) wani shiri ne na zane-zanen (Cartoon) na Masar wanda kungiyar Rediyo da Talabijin ta Masar ta shirya wanda za a nuna a Channel One kuma ana watsa shi a cikin watan Ramadan mai alfarma daga shekarun 1998 zuwa 2004, da kuma daga shekarun 2011 zuwa 2015,[1] fim ɗin yana da jimillar zango 11.[2][3]

Jerin shirin ya ta'allaka ne akan abubuwan da suka faru na wani matashi Nubian ɗan ƙasar Masar mai suna Bakkar, da dabbar akuyarsa Rashida, da abokansa. Amr Samir Serif ne ya rubuta, kuma Mona Abul-Nasr [ar] ce ta jagoranci shirin.[4] Waƙoƙin buɗewa da na rufewa na shahararren mawakin Nubian-Masar ne Mohammed Mounir, kuma wanda ya daɗe yana haɗin gwiwa da Kawthar Mostafa ne ya rubuta.[5] Sherif Nour na ɗaya daga cikin mawakan.[6]

Martaba[gyara sashe | gyara masomin]

Ana iya kallon jerin shirye-shirye da yawa a yanzu akan Tashar YouTube ta ERTU Maspero Atfal.[7] da kuma ta Google Play app store.[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Galal, Ehab (2017). "Domestication and Commodification of'the Other' on Egyptian Children's TV". Children's TV and Digital Media in the Arab World Childhood, Screen Culture and Education. Bloomsbury.
  2. Bakkar (TV Series 1998– ) - IMDb (in Turanci), retrieved 2022-12-24
  3. "مسلسل - بكار - 1998", El-Cinema (in Larabci), retrieved 2022-12-24
  4. "Meet Bakkar". www.downtoearth.org.in (in Turanci). Retrieved 2022-12-24.
  5. "حوار| مؤلفة أغنية "بكار" تروي أسرار علاقتها بـ"محمد منير"". Akhbar al-Youm. 2019-01-12. Retrieved 2022-12-24.
  6. Cast: Series - Bakar 2016 - 2016 (in Turanci), retrieved 2023-02-02
  7. "ماسبيرو أطفال - YouTube". www.youtube.com. Retrieved 2022-12-24.
  8. "بكار - Android Apps on Google Play". play.google.com (in Turanci). Retrieved 2022-12-24.