Bako Kassim Alfa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bako Kassim Alfa
Rayuwa
Haihuwa 1960 (63/64 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Bako Kassim Alfa (an kuma haife shi a shekara ta 1960) ɗan majalisar dokokin jihar Neja ne tun a majalissar ta 8 mai wakiltar Bida I kuma shi ne mataimakin kakakin majalisar a halin yanzu.[1][2] Ya kasance shugaban kwamitin ilimi tun a majalisa ta(takwas) 8 kafin a zaɓe shi mataimakin kakakin a majalissar ta 9 tare da Abdullahi Wuse, ɗan majalisa da aka zaɓa a karo na farko.[3][4]

Murabus matsayi[gyara sashe | gyara masomin]

Bako Kasim ya ajiye muƙaminsa na mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Neja a ranar 23 ga watan Yuli, shekara ta 2020 ba tare da bayyana wani dalili ba, kuma Jibrin Ndagi Baba na mazabar Lavun ne ya gaje shi.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.shineyoureye.org/person/bako-kasim-alfa
  2. https://peoplesdailyng.com/hon-bawa-emerges-speaker-for-niger-state-assembly/
  3. https://www.newsline.org.ng/2019/06/11/hon-wuse-emerges-speaker-of-niger-assembly/
  4. http://www.nigerwatchnewspaper.com/news/former-ag-emerge-niger-speaker/
  5. https://ab-tc.com/niger-state-assembly-deputy-speaker-resigns/