Jump to content

Bamou

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bamou
Asali
Lokacin bugawa1983
Asalin harsheLarabci
Ƙasar asaliMaroko
Characteristics
Genre (en) Fassarahistorical film (en) Fassara da Fim ɗin Dirama
Direction and screenplay
DarektaDriss Mrini
Marubin wasannin kwaykwayoHassan Al-Jundi
'yan wasa
Samar
Editan fimLahcen Khabbaz (en) Fassara
Director of photography (en) FassaraMohammed Kortbi (en) Fassara
External links

Bamou fim ne da aka shirya shi a shekarar 1983 na Morocco wanda Driss Mini ya ba da umarni.[1][2][3][4][5]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Fim din yana ba da labarin soyayya a tsakanin ma'aurata biyu da ke gwagwarmaya da mamayar ƙasashen waje.[6]

  1. ↑ "Films | Africultures : Bamou". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  2. ↑ ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-15.
  3. ↑ "FILMEXPORT.MA - long métrage, Bamou". FILMEXPORT.MA (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  4. ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  5. ↑ "Africiné - Bamou". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-15.
  6. ↑ Armes, Roy (2005). Postcolonial Images: Studies in North African Film (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-21744-8.