Bandiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bandiri/Mandiri dai wani kayan kiɗa ne na hausawa wanda akeyi yinshi da silin a zagayeshi sai a saka masa fata ko tantani a kara masa zaga don karin amo. Ana amfani da ‘yan yatsu ne wajen buga mandiri sannan masu wakan bege ne sukafi amfani da bandiri.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.