Bangari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bangari wata ganga ce da hausawa ke yi ta hanyar sassaka itace mai tsayi a masa baki biyu sannan a rufe shi da fata. Akan ajiye bangari ne a kasa ana kada ta da gulu guda daya. Makadanta sukan kada bangari uku a lokaci guda kuma ana amfani da ita a wajen bikin daurin aure, suna ko kuma wani biki na sarauta.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.