Yaren Barambu
Appearance
(an turo daga Barambu harshe)
Yaren Barambu | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
brm |
Glottolog |
bara1361 [1] |
Barambu yare ne na Zande da ake magana a arewa maso gabashin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Mutanen Barambu ne ke magana da harshen.
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Barambu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.