Jump to content

Basa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Basa wata ganga ce wacce hausawa ke amfani da ita wajen kiɗa a wajen bikin aure.[1]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.