Bassey Akra
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
ARCHIBONG, Bassey Akra an haife shi a Use Ikot Oku, jihar Cross River State, Nigeria.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Yana da mata da yaya mata biyu da Maza biyu.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Edgerley Memorial Primary School, Calabar, Union Secondary School, Ibiaku, College of Arts, Science and Technology, Enugu, University_of Nigeria, Nsukka, Moray House College of Education, Scotland, 1965 (Postgradu-ate Diploma in Educational Administration and Management of Secondary Schools, 1971), shugaban makarantan Union Secondary School, Ibiaku, 1968-76, shugaban makarantan Edgerley Memorial'Girls' Secondary School, Calabar, 1976-78, yayi civil commissioner for Health, Cross River State,1978-79, aka kara bashi shugabanci Edgerley Memorial Girls' Secondary School, Calabar, October 1979, dan kungiyar, Calabar State Scholarship Boärd, dan kungiyar Governing Council, University of Ife, dan kungiyar Governing Council, School of Arts and Science, Uyo, Dan kungiyar Calabar Sports Council.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)