Jump to content

Bayero salih-fara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bayero salih-fara
Rayuwa
Haihuwa Kagoro, 11 ga Maris, 1964 (60 shekaru)
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara
Salihfarahs

Bayero Salih-Fara (an haifeshi ranar 11 ga watan Maris, 1964) shine shine shugaba na duka duka a jamiar sufuri da kimiya a garin zaria jihar kaduna.[1] salih fara an haifeshi a kogoro ƙaramar hukumar kaura jihar kaduna. A shekarar 1987 ya kuma samu nasarar kammala digiri a kan geography a jamia'ar usmanu dan fodio sokoto. Yakasance daya daga cikin tsofin dallibai na jami'ar Ahmadu bello, inda ya kuma je jamiar hudderfied dake kasar Ingila inda yasamu damar kamalla digirin digir gir.[2][3]

  1. "Buhari confirms Salih-Farah as substantive NITT DG". Punch Newspapers. Retrieved 22 August 2020.
  2. Manager (1 March 2020). "NITT Zaria: Giant strides of Dr. Bayero Salih Farah | Transport Day". Transport Day Newspaper. Retrieved 6 September 2020.
  3. "Mr. Bayero S. Farah, FCILT – Chairman, Zaria Branch". The Chartered Institute of Logistics and Transport Nigeria. Retrieved 6 September 2020.