Jump to content

Beatrice Kamboulé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Beatrice Kamboulé
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Faburairu, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Burkina Faso
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines heptathlon (en) Fassara
long jump (en) Fassara
4 × 100 metres relay (en) Fassara
triple jump (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Béatrice Kamboulé (an haife ta a ranar 25 ga watan Fabrairu 1980) 'yar wasan Burkinabe ce wacce ke fafatawa a tseren mita 100, long jump, triple jump da kuma heptathlon. [1]

Ta yi gasar tseren mita 100 a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2011 ba tare da ta samu tikitin shiga wasan kusa da na ƙarshe ba.

Tarihin gasar

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing  Burkina Faso
1999 African Junior Championships Tunis, Tunisia 8th Long jump 4.90 m
4th Triple jump 11.27 m (w)
2002 African Championships Radès, Tunisia 12th Long jump 5.25 m
4th Triple jump 12.58 m
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 5th Triple jump 12.94 m
2004 African Championships Brazzaville, Republic of the Congo 6th 4 × 100 m relay 46.77 s
7th Long jump 5.82 m
2005 Jeux de la Francophonie Niamey, Niger 7th (h) 100 m hurdles 14.32 s
3rd 4 × 100 m relay 45.99 s
3rd Triple jump 13.05 m
2006 African Championships Bambous, Mauritius 6th Triple jump 13.19 m (w)
2007 All-Africa Games Algiers, Algeria 4th 100 m hurdles 13.76 s
7th Triple jump 13.05 m
3rd Heptathlon 4994 pts
2008 African Championships Addis Ababa, Ethiopia 7th 4 × 100 m relay 50.37 s
Heptathlon DNF
2009 Jeux de la Francophonie Beirut, Lebanon 3rd Heptathlon 4861 pts
2011 World Championships Daegu, South Korea 35th (h) 100 m hurdles 13.76 s
  1. Beatrice Kamboulé at World Athletics Edit this at Wikidata