Bello Kagara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bello Kagara

Bello Kagara ya kasance ɗan'uwa ne ga Abubakar Imam baban marubuci,kuma yana daya daga cikin mawallafan littattafai a Kasar Hausa na farko. Littafin Bello Kagara wanda ya sanya ma suna ‘GANDOKI’ yana daya daga cikin wa inda aka kai gasar da ‘Rupert East’ ya sanya domin gyare-gyare da kuma wallafawa.[1]

Wallafa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ganɗoki

Kamar yadda sunan littafin yake Gandoki haka zalika shine sunan Jarumin littafin. Kamar ‘Ruwan Bagaja’ shima marubucin littafin ne ke bada tarihin rayuwarsa, bisa ga buƙatar yara.[1]

Bibiliyo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. ISBN 978-1-4744-6829-9. OCLC 648578425.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Furniss, Graham. (1996). Poetry, prose and popular culture in Hausa. International African Institute. Edinburgh: Edinburgh University Press for the International African Institute. p.p 20-25 ISBN 978-1-4744-6829-9.