Benjamin Keleketu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Benjamin Keleketu
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Faburairu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Botswana
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Benjamin Keleketu (an haife shi 6 Fabrairu 1965) ɗan tseren nesa ne na Botswana . Ya yi takara a tseren gudun fanfalaki na maza a wasannin Olympics na bazara na 1992 da kuma na lokacin bazara na 1996 . [1]

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Benjamin Keleketu Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 21 May 2017.