Berlin

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Birbnin Balin kenana da daddare

Berlin [lafazi : /berlin/] babban birnin kasar Jamus ce. A cikin birnin Berlin akwai mutane 3,671,000 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Berlin a karni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa. Michael Müller, shi ne shugaban birnin Berlin.