Ranar mata ta duniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentRanar mata ta duniya

Iri world day (en) Fassara
Suna saboda mace
Validity (en) Fassara 28 ga Faburairu, 1909 –
Rana March 8 (en) Fassara

Yanar gizo un.org…
Hashtag (en) Fassara #WomensDay da #InternationalWomensDay
Facebook: Internationalwomensday Twitter: womensday Edit the value on Wikidata
international women's day 2022 Barcelona

Ranar mata ta duniya, rana ce da duniya da majalisar dinki duniya ta ware ranar 8 ga watan Maris, na kowace shekara domin a mayar da hankali wajen bama mata damar mosti,kawo hankali wajen matsaloli kamar daidaiton jinsi da kuma cin zarafin ýaýa mata[1]. [2] Zuga daga zaben mace wanda aka samo daga motsin arewacin Africa da kuma Europe wajen farko-farkon a cikin karni na ashirin[3][4][5].

Ranar mata ta duniya ranar hutu ce ta musamman a kasashe daban-daban cikin duniya baki daya a ciki harda kasar Afghanistan[6],Angola,Armenia [7] Azerbaijan,[8] Belarus,</ref> Burkina Faso, Cambodia, China (na mata zallah),Cuba,Georgia,Germany (Berlin and Mecklenburg-Western Pomerania only),Guinea-Bissau, Eritrea, Kazakhstan,Kyrgyzstan,Laos,Madagascar (na mata zallah),Moldova,Mongolia,Montenegro, Nepal, Russia, Tajikistan, Turkmenistan, Uganda, Ukraine,Uzbekistan,and Zambia.[9]

rawya mimosa itace alamar ranar mata ta duniya a kasar Italy, Russia, Ukraine da kuma wasu kasashe da dama kamar Australia,cameroon,Croatia,Romania,Bosnia and Herzegovina,Bulgaria,Vietnam,da kuma Chile,[10]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]