Maris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Maris shine wata na ukku a cikin jerin watannin bature na kilgar Girogori. Yana da kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Afrilu.