Afrilu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Afrilu ko Afirilu shine wata na hudu a cikin jerin watannin nasara na kilgar Girigori. Yana da kwanaki 30, sannan daga shi sai Mayu sannan bayan shi kuma akwai watan Maris

Abubuwan tarihi a watan Afrilu