Mayu

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Mayu shine wata na biyar a cikin jerin watannin bature na kilgar Girigori. Yana yin kwanaki 31, sannan daga shi sai watan Yuni.