Bertha Baraldi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bertha Baraldi
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Suna Bertha
Sunan dangi Baraldi
Second family name in Spanish name (en) Fassara Briseño
Shekarun haihuwa 3 ga Faburairu, 1948
Wurin haihuwa Mexico
Dangi Norma Baraldi
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Bertha Baraldi Briseño (an haife ta ranar 3 ga watan Fabrairun 1948) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasa a gasar Olympics ta bazarar 1968 da kuma na lokacin bazarar 1972.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Bertha Baraldi". Olympedia. Retrieved 18 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]