Bettinah Tianah
Bettinah Tianah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Uganda, 10 Nuwamba, 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Uganda |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai gabatarwa a talabijin, jarumi da model (en) |
Bettinah Tianah kuma Betty Nassali, (an haife ta a ranar 10 ga watan Nuwamba 1993) ta kasance 'yar Uganda ce mai aikin telebiji da yin fim. An santa da yin shirye-shiryen telebiji na Youth Voice, Be My Date,[1] da kuma Style Project. Ta kuma fito acikin mataki babba (Rhona) acikin Hostel television series.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]A sanda take shekara 15, Tianah ta fara aiki a NBS Television amatsayin mai gabatar da shirin Youth Voice. Ta kuma gudanar da shirin matchmaking na telebiji da ake kira da Be My Date[2][3] a shekarar 2015 a NTV Uganda, ta maye gurbin Anita Fabiola, da kuma gudanar da shirin fashion show maisuna The Style Project tun daga 2017. Tianah tafara shirin fim din ta na farko ne da ta fito amatsayin Rhona, wata "bad girl" a Ugandan television series The Hostel a kashi na hudun karshe.
Tianah kuma ta gudanar da bikin red carpet UNAA Convention a Washington D.C., inda ta zama yar Uganda ta farko data gudanar da shirin.[4] Tianah Kuma model ce, ta sanya hannu da Kungiyar Creative Industries a 2017. Ta yi photoshoot din ta na farko a Birnin Paris.[5]
Rayuwarta
[gyara sashe | gyara masomin]Tianah tayi digiri a fannin Jarida da Cavendish University. Kafin nan ta fara yin digiri a fannin Human Resources Management a Makerere University Business School (MUBS), amma sai ta fasa domin komawa fannin Jarida.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Be My Date's Bettinah Tianah is Single And Waiting". Howwe. Retrieved 13 October 2018.
- ↑ "NTV'S Be My Date is back on air: Bettinah Tianah replaces Fabiola". Matooke Republic. Retrieved 14 October 2018.
- ↑ "Sexy Photos of Bettinah Tianah, the new 'Be My Date' Presenter". Campus Bee. Retrieved 14 October 2018.
- ↑ "Bettinah Tianah red Carpet Host For UNAA Causes 2018". Ghafla. Retrieved 13 October 2018.
- ↑ "Photos of Bettinah Tianah's strutting on the streets of Paris". Campus Bee. Retrieved 13 October 2018.
- ↑ "Bettinah Tianah Celebrated Her Graduation in True 'Bettinah Tianah Style'". Satisfashion Ug. Retrieved 14 October 2018.