Bien Hoa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bien Hoa
Biên Hòa (vi)


Wuri
Map
 10°57′03″N 106°49′20″E / 10.950764°N 106.822136°E / 10.950764; 106.822136
Ƴantacciyar ƙasaVietnam
Province of Vietnam (en) FassaraĐồng Nai (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,104,000 (2015)
• Yawan mutane 4,180.55 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 264.08 km²
Altitude (en) Fassara 4 m-6 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+07:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo bienhoa.dongnai.gov.vn
Bien Hoa.

Bien Hoa (da harshen Vietnam: Biên Hòa) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Bien Hoa tana da yawan jama'a 1,104,495. An gina birnin Bien Hoa kafin karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Gidan tarihi na Bien Hoe

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]