Bikin Afringi
Appearance
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Yeji (en) , Yankin Bono gabas |
Ƙasa | Ghana |
Bikin Afringi biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Yeji ke yi a yankin Bono ta Gabas, wanda a da yankin Brong Ahafo ne na Ghana. Yawancin lokaci ana yin bikin ne ta hanyar shawarar kakanni.[1][2]
Biki
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen suna sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[3]
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[4] Wannan biki yana hada kan jama'a. Yana aiki a matsayin lokacin tantance ayyukan shekara mai fita da kuma ƙaddamar da sabbin ayyukan ci gaba.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-27.
- ↑ "Afringi Festival". www.blastours.com. Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Ghana Festivals – Blastours" (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]