Bikin Doya (Aburi)
Appearance
Bikin Doya (Aburi) | ||||
---|---|---|---|---|
yam festival (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Ghana | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | Yankin Gabashi (Ghana) |
Bikin Doyaa bikin girbi ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Aburi da ke yankin Gabashin kasar Ghana ke yi.[1][2][3] Akan yi bikin ne a watan Satumba.[4][5]
Biki
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[6]
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana yin wannan biki ne don nuna girbi na sabon dawa da Ntoa, allahnsu na girbi.[4][7]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Yamsfest in Aburi. - BM Archives". www.bmarchives.org. Retrieved 2020-08-24.
- ↑ "Culture". ghana.peacefmonline.com. Retrieved 2020-08-24.
- ↑ "Akuapem Odwira Festival 2019 begins on September 16". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2019-08-02. Retrieved 2020-08-24.
- ↑ 4.0 4.1 "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-24.
- ↑ "GhanaReview International--- Ghana Tourism". ghanareview.com. Retrieved 2020-08-24.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "Yam Festival at Aburi". TheFreeDictionary.com. Retrieved 2020-08-24.