Bikin Dumba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Dumba
Iri biki
Wuri Wa, Yankin Upper West
Ƙasa Ghana

Bikin Dumba biki,ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar Wa na Wala Paramouncy ke yi a yankin Upper West na Ghana.[1][2][3][4][5] Akan yi bikin ne a watan Satumba ko Oktoba.[6][7][8]

Biki[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar, na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[9]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[10] Wannan biki dai ya zamanto wani lokaci ne ga al'ummar yankin wajen ganin sun hada kansu tare da sabunta riko da addinin Musulunci. An kuma yi iƙirarin cewa rayuwar Wa Naa ta tsawaita ne idan ya sami damar tsallake wata saniya da aka ɗaure cikin nasara.[6][11][12] Ana auna lafiyar sarki ko zai iya ci gaba da mulkin mutane. Dole ne jikin ko tufafin sarki ya taɓa saniya. Idan har sarki ya gaza, sai a ce shi ba shi da karfi, bai kamata ya ci gaba da mulki ba.[13]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Mahama, John Dramani (2019-11-14), 2019 Dumba Festival- Wala Traditional Area., retrieved 2020-08-27
  2. "Dumba Festival: Wa Naa To Launch Education Endowment Fund At 2019". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.
  3. "Photos: Mahama joins 2019 Damba Festival celebration". The Ghana Report (in Turanci). 2019-11-15. Retrieved 2020-08-27.
  4. "Wa-Naa calls for unity in Wala Traditional Area". ghanaweb.com (in Turanci). 17 April 2006. Retrieved 2020-08-27.
  5. "Upper West – GWCL - Welcome". GWCL - Welcome (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.
  6. 6.0 6.1 "Dumba festival". blastours.com. Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]
  7. "At the peak of Dumba Festival". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.
  8. "Dumba Festival: Wa Naa To Launch Education Endowment Fund At 2019". 24ghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]
  9. "Major Festivals". ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  10. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.
  11. "Ghana Festivals – Blastours" (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.[permanent dead link]
  12. "National Commission on Culture - Ghana - Upper West Region". s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-27.
  13. "Visit Ghana | UPPER WEST REGION". Visit Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-27.