Bikin Faɗuwar ruwa Wli
Appearance
Iri | biki |
---|---|
Wuri |
Wli waterfalls Yankin Volta, Yankin Volta |
Ƙasa | Ghana |
Nahiya | Afirka |
Bikin Faɗuwar Ruwan Wli biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen yankin gargajiya na Wli ke yi a yankin Volta na ƙasar Ghana.Ya ƙunshi al'ummomin Todzi,Agoviefe da Afegame.[1] Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Satumba.[2][3][4] Wli Falls yana da nisan kilomita 20 daga Hohoe.[5][6].
Bukukuwa
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin bikin ana shagulgula. Akwai kuma godiya ga sarakuna da mutanen al'ummomi.[7][8]
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana yin wannan biki don gode wa Allah saboda alheri da ya yi mu su na samar da ruwan da ba a saba gani ba kuma ya samar da su a matsayin tushen ruwa a yankin da babu ruwa.[9][10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Wli Falls Festival in Volta" (in Turanci). Archived from the original on 2019-09-11. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "Festivals". Visit Volta Region (in Turanci). Archived from the original on 2021-05-07. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "Festivals Ghana-Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "Goldstar Air | Tour Packages Volta Region". flygoldstar.com. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ Editor (2016-02-24). "Volta Region". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-20.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ "Wli Falls Festival – FIANDAD GHANA LIMITED" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-09. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "The Republic of Ghana Embassy Berlin. Germany". h2829516.stratoserver.net. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "Wli Falls Festival". viewGhana (in Turanci). Retrieved 2020-08-20.
- ↑ "Festival | The Embassy of the Republic of Ghana, Berlin, Germany" (in Turanci). Archived from the original on 2020-08-13. Retrieved 2020-08-20.
- ↑ admin (2020-05-26). "WLI FALLS FESTIVAL". Visit Volta Region (in Turanci). Archived from the original on 2020-08-11. Retrieved 2020-08-20.