Jump to content

Bikin Fieve Kpor Legba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Fieve Kpor Legba
Iri biki
Wuri North Tongu District
Yankin Volta, Yankin Volta
Ƙasa Ghana

Bikin Fievie Kpor Legba biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen Fievie-Dugame a gundumar Tongu ta Arewa a Yankin Volta na Ghana ke yi. Yawanci ana yin bikin ne a cikin watan Maris.[1][2]

Yayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[3]

Ana yin wannan biki don nuna alamar wani abin da ya faru a baya.[4]

  1. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
  2. Boateng, Kwabena (2015-09-12). "List of festivals in Ghana". GhanaCulturePolitics (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-20. Retrieved 2020-08-23.
  3. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  4. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.