Bikin Fofie Yam
Appearance
Iri | food festival (en) |
---|---|
Wuri | Wenchi, Wenchi Municipal District |
Ƙasa | Ghana |
Sarakuna da al'ummar Nchiraa ne suke yin bikin Fofie Yam a kusa da Wenchi a yankin Brong Ahafo na ƙasar Ghana. [1] Ana gudanar da bikin ne a watan Oktoba na kowace shekara. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Festivals in Ghana". www.ghanaweb.com. Retrieved 27 December 2011.