Bikin Gobandawu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bikin Gobandawu
yam festival (en) Fassara
Bayanai
Nahiya Afirka
Ƙasa Ghana
Wuri
Map
 9°30′N 1°00′W / 9.5°N 1°W / 9.5; -1
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Arewaci
matasa na Al-Ada

Bikin Gobandawu (Doya) biki ne na girbi na shekara -shekara wanda sarakuna da mutanen dukkan yankunan gargajiya a Yankin Arewacin Ghana ke yi.[1][2][3][4]

Bukukuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, ana amfani da doya da tsuntsaye a matsayin hadaya ga doka.[5][6]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana yin wannan biki don yin godiya ga alloli don girbi mai yawa.[7][8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festival | The Embassy of the Republic of Ghana, Berlin, Germany" (in Turanci). Retrieved 2020-08-21.
  2. "About Ghana/Tamale". tumtiwuni.sweb.cz. Archived from the original on 2021-08-27. Retrieved 2020-08-21.
  3. Editor (2016-02-24). "Northern Region". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-21.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  4. "Quantum Tours - Northern Region". quantumleaptravels.com. Archived from the original on 2020-01-19. Retrieved 2020-08-21.
  5. "The Republic of Ghana Embassy Berlin Germany". h2829516.stratoserver.net. Retrieved 2020-08-21.
  6. "The Northern Region of Ghana - ghanagrio.com - ghanagrio.com". ghananation.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-27. Retrieved 2020-08-21.
  7. "Gobandawu Festival – FIANDAD GHANA LIMITED" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-27. Retrieved 2020-08-21.
  8. "Goldstar Air | Tour Packages Northern Region". flygoldstar.com. Retrieved 2020-08-21.