Jump to content

Bikin Gualla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Gualla
Iri biki
Wuri Lambussie (en) Fassara, Yankin Upper West
Ƙasa Ghana

Bikin Gualla bikin girbi ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Lambussie ke yi a yankin Upper West na Ghana. Akan yi bikin ne a watan Disamba.[1]

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[2]

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[3] Ana yin bikin ne don girbi mai yawa kuma ana amfani da shi don gamsar da alloli da kakanni don amfanin gona mai kyau.[1]

  1. 1.0 1.1 "National Commission on Culture - Ghana - Upper West Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-27.
  2. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  3. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.