Bikin Jintigi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Jintigi
Iri biki
Wuri Damongo, Yankin Savannah
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bikin Jintigi (Wuta) biki ne na shekara -shekara wanda sarakuna da jama'ar yankin Garga na Gonja da ke Yankin Savannah, a hukumance yankin Arewacin Ghana me gabatarwa. Damongo wanda shine babban birnin Gonjaland shine babban cibiyar bikin. Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Afrilu.[1][2][3][4]

Bukukuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, ana yin jerin gwano da daddare tare da tocila a bayan garuruwa da ƙauyuka da shiga cikin daji a yankin Gonjaland. Ana kuma karanta Al'qur'ani don yin hasashen shekara mai zuwa.[5][6][7]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana yin wannan biki ne don tunawa da neman wani ɗan tsohon sarki da ya rasu.[8][9]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festival | The Embassy of the Republic of Ghana, Berlin, Germany" (in Turanci). Retrieved 2020-08-20.
  2. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-20.
  3. www.gattagh.com http://www.gattagh.com/events.html. Retrieved 2020-08-20. Missing or empty |title= (help)
  4. Editor (2016-02-24). "Northern Region". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-20.CS1 maint: extra text: authors list (link)
  5. "The Republic of Ghana Embassy Berlin Germany". h2829516.stratoserver.net. Retrieved 2020-08-20.
  6. "Ghana Festivals". ghanakey.com. Archived from the original on 2021-08-03. Retrieved 2020-08-20.
  7. "Jintigi Fire Festival – FIANDAD GHANA LIMITED" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-09. Retrieved 2020-08-20.
  8. Boateng, Kwabena (2015-09-12). "List of festivals in Ghana". GhanaCulturePolitics (in Turanci). Retrieved 2020-08-20.
  9. "Festivals in Ghana,there are varied of festivals celebrated across the country such as Oguaa Fetu Afahye,Homowo,Aboakyir,Edina Bakatue,Odwira" (in Turanci). 2019-04-15. Retrieved 2020-08-20.[permanent dead link]