Bikin Munufie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Munufie
Iri biki
Wuri Japekrom (en) Fassara
Japekrom (en) Fassara, Yankin Bono
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bikin Munufie, biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Drobo ke yi a gundumar Jaman ta Kudu a yankin Bono, a da yankin Brong Ahafo na Ghana.[1][2][3][4][5] Akan yi bikin ne a watan Oktoba.[6][7][8] Mutanen yankin gargajiya na Mpuasu-Japekrom suma suna bikin nasu a watan Satumba.[9][10][11] Jama’a da sarakunan yankin gargajiya na Abi su ma suna bikin nasu a watan.Satumba.[12]

Biki[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna,. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[13]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[14]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Curfew Imposed On Drobo, Japekrom After 3 Deaths". DailyGuide Network (in Turanci). 2018-10-20. Retrieved 2020-08-25.
  2. "Droboman celebrates Munufie Kese Festival". www.ghanaweb.com (in Turanci). 2017-11-26. Retrieved 2020-08-25.
  3. "Update: Chief, 3 others killed in Brong Ahafo". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2018-10-18. Retrieved 2020-08-25.
  4. "We have no land dispute with Drobo – Japekrom Traditional Council". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
  5. Abedu-Kennedy, Dorcas (2018-10-29). "Three victims of Japekrom shooting buried amidst heavy security". Adomonline.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
  6. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-25.
  7. "Japekrom residents attacked by snipers in Drobo; 1 killed, 15 injured". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
  8. Online, Peace FM. "3 Killed Over Chieftaincy Dispute In BA". Peacefmonline.com - Ghana news. Retrieved 2020-08-25.
  9. Mensah, Kofi. "Mpuasu-Japekrom Munufie Festival 2016 | Japekrom Community" (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
  10. Markwei, Lawrence (2018-10-31). "Ghana: 'Jaman South MCE Must Step Down'". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-25.
  11. "Group blames MCE for Japekrom shooting; demands his resignation". Citinewsroom - Comprehensive News in Ghana (in Turanci). 2018-10-30. Retrieved 2020-08-25.
  12. "National Commission on Culture - Ghana - Brong Ahafo Region". www.s158663955.websitehome.co.uk. Retrieved 2020-08-25.
  13. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  14. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.