Bikin Paragbeile
Appearance
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Tumu (en) , Yankin Upper West |
Ƙasa | Ghana |
Bikin Paragbeile biki ne na shekara-shekara da sarakuna da mutanen Tumu ke yi a yankin Upper West na Ghana. Akan yi bikin ne a cikin watan Janairu[1][2] da Fabrairu.[3]
Biki
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[4]
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ Briggs, Philip; Rushton, Katherine (2007). Ghana: The Bradt Travel Guide (in Turanci). Bradt Travel Guides. ISBN 978-1-84162-205-7.
- ↑ "Visit Tumu / Ghana - Travel guide of Tumu - Petit Fute". www.petitfute.co.uk. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.