Bikin Sabre
Appearance
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Lawra (en) , Yankin Upper West |
Ƙasa | Ghana |
Bikin (Rawa) Sabre biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin Gargajiya na Lawra ke yi a yankin Upper West na kasar Ghana. Akan yi bikin ne a watan Nuwambar kowace shekara.[1][2]
Biki
[gyara sashe | gyara masomin]A lokacin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen su kan sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[3]
Muhimmanci
[gyara sashe | gyara masomin]Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-26.
- ↑ "Ghana Festivals". www.ghana.photographers-resource.com. Retrieved 2020-08-26.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.