Bikin Sasabobirim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Sasabobirim
Iri biki
Wuri Sunyani Municipal District, Yankin Bono
Ƙasa Ghana

Bikin Sasabobirim biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Awuah-Domase ke yi a kusa da Sunyani a yankin Bono, a da yankin Brong Ahafo na Ghana. Akan yi bikin ne a watan Nuwamba.[1][2][3] Wasu kuma sun ce ana yin bikin ne a watan Satumba.[4]

Biki[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[5]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[6] Wannan biki na tunawa da wani basarake da ya shiga Yaa Asantewaa don yakar Turawa.[7][8][9]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-25.
  2. "Quantum Tours - Brong Ahafo Region". www.quantumleaptravels.com. Archived from the original on 2020-01-19. Retrieved 2020-08-25.
  3. Boateng, Kwabena (2015-09-12). "List of festivals in Ghana". GhanaCulturePolitics (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-20. Retrieved 2020-08-25.
  4. "Festivals". www.nhoc.gov.gh. Archived from the original on 2021-08-11. Retrieved 2020-08-25.
  5. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  6. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.
  7. "Sasabobirim Festival - ghanagrio.com". ghananation.com (in Turanci). Archived from the original on 2020-08-18. Retrieved 2020-08-25.
  8. WhiteOrange. "Festivals". Ghana Tourism Authourity (in Turanci). Archived from the original on 2020-09-22. Retrieved 2020-08-25.
  9. "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-25.