Bilbao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bilbao.

Bilbao (lafazi: /bilebaho/) birni ce, da ke a yankin Ƙasar Basko, a ƙasar Ispaniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2009, jimilar mutane 939,994 (dubu dari tara da talatin da tara da dari tara da tisa'in da huɗu). An gina birnin Bilbao a farkon karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.