Bilkisu Yusuf (judoka)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 8 ga Yuni, 1977 (48 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
judoka (en) |
Bilkisu Yusuf Judoka (an haife ta a 8 ga Yuni, 1977) yar Najeriya ce. Ta fafata a gasar rabin-matsakancin mita a gasar Olympics ta lokacin zafi 2000.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.